ABNA24 : Kamfanin dillancin labaran Iran Press (IP) ya nakato kamganin dillancin labaran Xinhua na kasar China yana fadar haka a jiya Asabar, ya kuma kara da cewa kafin haka an sami mutane 6 dauke da cutar a yayinda wasu 12 suna dauke da alamunta.
A ranar 4 ga watan Augustan da muke ciki ne jami’an kiwon lafiya suka killace birnin sannan suka fara aikin gwajin duk mutanen birnin.
Jimillar muaten da suka kamu da cutar tun bayan bullar ta a kasar China a shekara ta 2019 93,605, sannan jimillar wadanda suka rasa rayukansu kuma sun kai 4,636.
342/